Lyrics Hamisu Breaker – Sai dake

Sai dake Lyrics – Hamisu Breaker

Singer: Hamisu Breaker
Title: Sai dake

Okk, ba shigon kida, sai da kaii
Karki bar nii sahibaata
Karki qinii ki fahimta
Sai dake zana huuta

Zuciya ta ga kine ta lallabu
Ta amince ki medata dan dako
Kinga so nake yaiminni kollafu, wane rishe yakama ya jijjigo
Kinga ni ban iyawa da so haka magani zaki ban don na warraka

Kinga ya mai dani wane sa daka
Yafi qarfina saiyai ta habbaka
Kinga nabaki raina da zuciya
Me kikeso nayyi miki zan iya

Yau da ke gobe na shaida tun jiya
Kinga na zam kamar mara lafiya
Ah zuciyata ta naimin bugun tara
Gashi ni kuma nakii na hakura

Duk da nasha wuya, bana daddara
Kaii bala’eh na so nada takura
Wai ina kikaje ne masoyiya
Nayi nemanki na qara tambaya

Har wa yan’su su nai mini dariya
Ni bazan daina sonki ba, kin jiya
Duk da ya sani maye, ya dan giya
Tallafa dai ki sanmini lafiya

Sai dake, sai dake ne, sai dake
Sai dake, sai dake, sai dake ne, sai dake bazan samu lafiya
Sai dake, sai dake ne, sai dake, sai dake, sai dake ne sai dake
Idan kika amsa min so, nikuma zan gode miki

Idan kika yarda dani, nasan bani ba farmaki
Aminta ki bani kula, ki bakya janyi shamaki
Fada mini kalmar so, nima ita zana biya miki
Sai dake budurwata, sai dake masoyiya

Sai dake budurwata, sai dake masoyiya
Sai dake, sai dake, sai dake nе
Sai dake, sai dake, sai dake nе
Find more lyrics at lyrics.jspinyin.net

You can purchase their music thru 
Amazon Music  Apple Music
Disclosure: As an Amazon Associate and an Apple Partner, we earn from qualifying purchases
Other Popular Songs:
Szalai Anna - Szökés a nyugdíjasházból
Issel - Spalle al muro

Sai dake – English Translation

Okk, not a war shonah, and you
You got to leave nii true
Honibly tried
Except drew

The Heart sees Kine herification
She agreed to refuse a striker
Love I won Kollafu, which Rishe Yakam Yan Haram again
Do you don’t hand hard so the medicine I have not for the Soloraka

Kininga Ov Who Moneys
Is more than my jabaki
Kyar Nabaki my life and heart
What do you know niki can

Today’s tomorrow’s tomorrow since yesterday
Kinga of zero
Ah my heart is named
My hair and nakii’s

Yet Nasha, Nasha
Raai Bala’eh want to step down
I’m a loved one
I search for you for a question

Until their sons laughed at me
I am not up to you, do you yesterday
While he knows a piece of drinking
Support you know safely

And whereever, there was outside
Then, there was, whereever, I wasn’t okay
And if it were, there was, I
If you have answered me, Nikuma I will thank you

If you believe me, Nasan is not attacked
Aminvai Bear, Kakya Rights
Tell me the word want, I’m just drawing a lot
Only in my girlfriend until I

Only in my girlfriend until I
Until there was, except, NOW
Until there was, except, NOW
Find more lyrics at lyrics.jspinyin.net

Lyrics Hamisu Breaker – Sai dake

Kindly like and share our content. Please follow our site to get the latest lyrics for all songs.

We don’t provide any MP3 Download, please support the artist by purchasing their music 🙂

You can purchase their music thru 
Amazon Music  Apple Music
Disclosure: As an Amazon Associate and an Apple Partner, we earn from qualifying purchases