Lyrics Hamisu Breaker – Zumar Kauna

Zumar Kauna Lyrics – Hamisu Breaker

Singer: Hamisu Breaker
Title: Zumar Kauna

Nina kurbi zumar kauna
Nima na kurbi zumar kauna
Nakurbi zumar kauna ohh
Nina kurbi zumar kauna kuma na lashe

Indai kin Kula sashina nima zan kula sashinki
Nina kurbi zumar kauna kuma na lashe
Indai kakula sashina nima zan kula sashinka
Tunanina daya ne kauna da na manta sai Intuna babu kamarki a Sashina

Kalli irin kyaun fiskarki
Kana kihada da dabi′arki As-salamu alayki
Sone tsaraban da na alkinta
Ko Kuma Ince na sirranta shi gunki don yayi tsabbta

Burin da nake kizamo matata mai kore qazanta
Indai zaki aminta dani me zai hana na aminta dake
Duk tsanani ya zammini sauki da
Cikar samun dan kirki ka daurani amulki

Tilasne na tsananta kula kamin
Uzuri shi nake maula zana hada maka daula
Aguna kaiwa maza zarce domin kullum
Kai nake zance shigarka irinta dabance

Maisona annurina kuma angona
Ni rokon da nake maka sirrinmu rikeshi ka damke
Salan magana da fitar zance na kanji naki a kebance alfarma damace
Kimin nayiwa maza zare gari abita ayita aiyiriri mu biyu ne muka dace

Rike alkawari narike nima dama sanadinki nabar rama me zaitada husuma
Muyi aurenmu na ba sabanba kuma ba gaba ba
Tunda na samu sarautar mata wazaya rabani da ke
Nasan komai makasudi ne

Amma kaunarka da Kai zaune babu silarta kagane
Sone ya kada mini hanta ta abin
Nashi naji Kamar keta shibaya da mugunta
To yau zan bashi tukunshi na domin ya ban Muradina duk duniya zan Nuna

Jan damara da salon burgewa
Da nishadan tarwa innasake na rasaka hakika zan fadi anan taki
Find more lyrics at lyrics.jspinyin.net

You can purchase their music thru 
Amazon Music or Apple Music
Disclosure: As an Amazon Associate and an Apple Partner, we earn from qualifying purchases
Other Popular Songs:
CGK Crew - Cgk
Osatia - When Will I Learn

Zumar Kauna – English Translation

Nina Karathi Zumar Love
My deactivation of love
The Love
Nina Dabbi Zumar Love and I won

WhereI care about the past I will take care of your
Nina Dabbi Zumar Love and I won
Wherei ka ka ka ka ka ka
My thoughts are the love I forgot to not by the referenced at least in the part of

Watch a good fractory
You’re allegations and values ​​As-Salamu Alayki
Sone is a dog for her ad
Or ince I break it up to an idol to stop

The desire that I am disgusting my wife
Where it is trust me why I am safe on
All serious injuries are easy and
The fullness of getting a good son of amulki

I have to take care of the
The excuse it’s a ma ma ma melody
Aguna attacks the men for daily
I’m talking to the different kind

Myself Annurina and Angona
I am asking for you privacy
Salan talking and leading the speech of the phase of the Sacco
Toured men foolish the city of the world of the world’s

Keep A Messenger Download Nima Sima Numa Why Does Rayia Me
Let us marry our marriage and not forward
Since I have received her reign that is
I do anything else are

But your love and you sat there is no Sila Kagane
Sone do not liver by what
Nashi feel like violating a mixture and evil
Well today I will give him the worter for the order to do my desire all the world I will show

Jan
The Nature Tawa Innasake I really really really really
Find more lyrics at lyrics.jspinyin.net

Lyrics Hamisu Breaker – Zumar Kauna

Kindly like and share our content. Please follow our site to get the latest lyrics for all songs.

We don’t provide any MP3 Download, please support the artist by purchasing their music 🙂

You can purchase their music thru 
Amazon Music or Apple Music
Disclosure: As an Amazon Associate and an Apple Partner, we earn from qualifying purchases